<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Addu’a Babu Fasawa LW352</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesun mu kafin ya tafi sama
 Ya yi mana umurni cewa
 Ku yi addu'a ba fasawa
 Domin mu sami nufinsa

[V2]
 KORUS
 Ku yi addu'a ba fasawa
 Domin kada ku faɗa jaraba
 Ruhu ya yarda jiki rarauna
 Ku yi magana da Allah.

[V3]
 2) Akwai wahala cikin duniya
 Wadda babu misalinta
 Ku yi addu'a babu fasawa
 Domin nassara da duniya.
 Korus

[V4]
 3)Akwai jaraba cikin duniya
 Wadda babu misalinta
 Ku yi addu'a babu fasawa
 Kada ku faɗa jaraba.
 Korus

[V5]
 4)Ya Yesu Almasihu
 Lokacin da nike addu'a
 Ka ji ka amsa addu'ata
 Domin in aika nufinka.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>352</hymn_number>
</song>